Source : Za A Sami Babban Mazubi A Zuba Semovita Flour Baking Powder Gishiri Yeast Sugar Sai Azuba Ruwa A Kwaba Ba Mai Tauri Ba Kuma Ba Ruwa Ruwa Ba Sai Asa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ayyah's Kitchen
at : July 15, 2026
Step:
Za'a sami babban mazubi a zuba semovita, flour, baking powder, gishiri, yeast, sugar sai azuba ruwa a kwaba ba mai tauri ba kuma ba ruwa ruwa ba sai asamu murfi a rufe na awa daya domin ya kumburo in an bude shi za'aga ya kumburo
Sai a dakko tandan waina asa a wuta azuba mangyada sai a dakko kwabin ludayi daya ana zubawa in yayi sai a juya dayan gefen shima yayi shikenan an kammala wainar semovita naci ta da miyar egusi