Bayan yadahu seki tsaneshi aciikin colander kibarshi yahuce sekimaidashi babban bowl... Kidauko karamar tabarya kiyi mashing dinsa seki kawo attaruhu,albasa,kwai5 kizuba depending dayawan dankalin,seasoning and spices kizuba kikawo veg oil kizuba seki juyasu gabaki daya... Kidauko fararen Leda ki kukkulla kamar alala seki dafa.idanta dahu zakiji yana kamshi sosai... Seki sauketa kibarta ta huce kafin ki bude tafikama jikinta...serve with any type of sauce or juice...