Garau- Garau

Source : Dafarko Zakisamu Wakenki Ki Tsinceshi Ki Fitar Da Dattin Kizuba A Tukunya Kikawo Ruwa Kizuba Kisaka Kanwa Kadan Kirufe Kibarshi Yadahu Idan Yafara Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 19, 2026

Step:

  1. Dafarko zakisamu wakenki ki tsinceshi ki fitar da dattin kizuba a tukunya kikawo ruwa kizuba kisaka kanwa kadan kirufe kibarshi yadahu....idan yafara dahuwa kidauko shinkafarki kiwanke kizuba kirufe...idansukafara tafasa sosai seki tace(parboiling) kizuba ruwa akai kiwanke dukwani starch sekimaida su cikin tukunya kikawo ruwan zafi kizuba kikawo Maggi guda 5 (depending dayawan shinkafarki) kizuba dagishiri kadan...(zaki iya amfani da farin maggi nidai banaci) sekirufe kibarsu su karasa dahuwa.

  2. Kafin sukarasa dahuwa sekiyanka salad dinki kigyara cocumber,tumatir,albasa,ki gyara kwanki dakika dafa kisoya mai kidaka yajin tafarnuwa(abubuwan bukata na yajin:: borkono,citta,tafarnuwa,maggi,gishiri kadan,kuli kuli,onga kadan)...idan shinkafar ta dahu shikenan....kiyi serving


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Yajin tafarnuwa
  6. Salad
  7. Cocumber
  8. Tumatir
  9. Albasa
  10. Kwai dafaffe
  11. Salad cream

Related Recipes

Loaded cheesy garlic bread

Loaded cheesy garlic bread

Zeera poli

Zeera poli

Alalar dankali

Alalar dankali

END OF THE YEAR RECIPETUMERIC RICE WITH MINCED MEAT

END OF THE YEAR RECIPETUMERIC RICE WITH MINCED MEAT

Korean watermelon Punch

Korean watermelon Punch

Yam pottage with spinach

Yam pottage with spinach

5 ingredients cinnamon hibiscus drink

5 ingredients cinnamon hibiscus drink