Source : Zaki Soya Jajjagen Ki Da Manjasai Ki Zuba Ruwa Kisa Daddawa Da Kayan Kamshi Da Maggi Nama Ko Kifi Ki Rufe Ya Nunasai Ki Wanke Tsakin Ki Ki Zuba Ki Juya ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : June 5, 2026
Step:
Zaki soya jajjagen ki da manja
Sai ki zuba ruwa kisa daddawa da kayan kamshi da maggi nama ko kifi ki rufe ya nuna
Sai ki wanke tsakin ki ki zuba ki juya ki rufe sai ki rage wuta ya nuna
Sai kisa alaiyahu da yakuwa da albasa ki juya ki rufe for 5mins
Done and serve
Ingredients
Tsaki
Jajjagen
Daddawa
Maggi
Kayan kamshi
Alaiyahu
Yakuwa
Albasa
Manja
Nama or kifi
Related Recipes
Wheat pap
Royal Paneer Biryani
Chilke wali moong daal ki kadhi aur chawal
Grilled Salmon with Sauted Mushrooms mixed Bell Peppers and Greens Salad used BBQ Sauce