Miyar dankali da kayan lambu

Source : Dafarko Zaki Wanke Kazanki Ki Saka Albasa Thyme Maggi Curry Ginger Powder Ki Tafasa Kazarki Bayan Kin Dafashi Sai Ki Soya Ki Ajiye A Gefe Ki Yanka Tatts...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 1, 2026

Step:

  1. Dafarko zaki wanke kazanki,ki saka albasa,thyme,maggi,curry,ginger powder ki tafasa kazarki,bayan kin dafashi sai ki soya ki ajiye a gefe,ki yanka tattsai dogaye,koren tattsai mai dogaye zaki yanka shi,carrot ma haka zaki yanka dogaye.

  2. Sai ki ajiye a gefe.Ki dauki albasa kiyi grating a grater,garlic ma haka zakiyi grating nashi sai ki daura tukunya a kan wuta ki zuba mai kafun ki zuba grated garlic da albasa da kikayi grating,ki zuba cumin,thyme,rosemary,curry,black pepper ki soya sosai kafun ki zuba jan tattsai,koren tattsai,Albasa da carrot,spring onions,sai ki rage wutan

  3. Ki barsu su soyu sosai,bayan kin soyasu sai ki dauko ruwan nama kadan ki zuba bayan kin zuba sai ki kwaba cornflour da ruwa kadan sai ki zuba don miyar tayi kauri dan daidai kafun ki zuba dankalin,ki rage wutan don dankalin ya samu ya nuna.Bayan ya nuna sai ki sauke ki zuba kazan da kika soya a ciki shikenan potato soup naki is ready.

    Miyar dankali da kayan lambumatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Potato
  2. Shredded chicken
  3. Bell pepper(tattsai)
  4. Green pepper(koren tattsai)
  5. Onion(Albasa)
  6. Garlic(tafarnuwa)
  7. Springonions (ganyen Albasa/lawashi)
  8. Black pepper
  9. Rosemary
  10. Curry
  11. Cumin
  12. Thyme
  13. Chicken
  14. Carrots
  15. Corn flour

Related Recipes

Baked Matar Paneer Bread Pockets

Baked Matar Paneer Bread Pockets

Chicken with veggies and plantain

Chicken with veggies and plantain

Oatmeal banana nutella cookies

Oatmeal banana nutella cookies

Pancakes 2

Pancakes 2

Mango fudge

Mango fudge

Eclair cake

Eclair cake

Calzone Pizza Parantha

Calzone Pizza Parantha

Thandai Phirni

Thandai Phirni