Ki zuba mai a tukunya saiki zuba albasa ginger garlic, ataruhu ki juya saiki zuba rice dinki ki zuba Curry, thyme, red pepper maggi salt ki juya amma karta chabe. Saiki zuba spinach da spring onion dinki ki kawo ruwan zafi kadan ki zuba saiki rufe da foil paper ta turara a low heat.