Cookies ll

Source : Zaa Sami Roba Mai Tsafta A Zuba Butter Da Suga A Gauraya Sosai Sai A Kawo Fulawa Kofi Uku Ana Zubawa A Hankali Ana Gauraya Wa Har Sai Ya Hade Sai A Zuba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 2, 2026

Step:

  1. Zaa sami roba mai tsafta a zuba butter da suga a gauraya sosai sai a kawo fulawa kofi uku ana zubawa a hankali ana gauraya wa har sai ya hade sai a zuba sauran rabin kofin a kara juyawa sannan a fitar da shape da ake so a gasa na tsawon minti 15


Ingredients

  1. Fulawa gwangwani 31/2
  2. Sugar gwangwani 1
  3. 1 Bota
  4. Cocoa powder kadan

Related Recipes

Dumaman tuwon dawa miyar kubewa busasshe

Dumaman tuwon dawa miyar kubewa busasshe

Fruit salad

Fruit salad

Tofu sauce

Tofu sauce

20min stir beef stir fry kitchenhuntchallange

20min stir beef stir fry kitchenhuntchallange

Tuwon shinkafa miyan alayyahu

Tuwon shinkafa miyan alayyahu

Semo masa

Semo masa

Watermelon and apple smoothie

Watermelon and apple smoothie

Watermelon smoothie

Watermelon smoothie