Sauce din kayan miya

Source : A Wanke Kayan Miya Tas Da Ruwa Sannan A Yanka Kowanne A Aje Agefea Dora Kasco Da Mai A Kan Wuta Idan Yayi Zafi Sai A Zuba Yankakken Albasa A Juya Sannan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 27, 2026

Step:

  1. A wanke kayan miya tas da ruwa sannan a yanka kowanne a aje agefe

  2. A dora kasco da mai a kan wuta idan yayi zafi sai a zuba yankakken albasa a juya sannan a barshi yayi minti 2 sai a zuba attaruhu da tattasai a juya sai a zuba maggi,thyme,garin tafarnuwa a gauraya sai zuba tumatur a rage wutar idan yayi sai a sauke.

    Sauce din kayan miyamatakin girki2 hoto
  3. Zaa iya ci da shinkafa ko cous cous.

    Sauce din kayan miyamatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Attaruhu
  2. Albasa
  3. Tumatur
  4. Tattasai
  5. Mai
  6. Maggi
  7. tafarnuwa Garin
  8. Thyme

Related Recipes

Chapatti with potato soup

Chapatti with potato soup

Net crepe

Net crepe

Okra soup

Okra soup

Cinnamon rolls

Cinnamon rolls

Awara

Awara

Groundnut candy

Groundnut candy

Yam porridge

Yam porridge

Home made nutella

Home made nutella