Potato surprise

Source : Ki Fere Dankalinki Saiki Yanka Ki Wanke Ki Zuba Salt Ki Soya Ki Fasa Eggs A Bowl Saiki Zuba Ataruhu Albasa Maggi And Parsley Ki Kadasu Saiki Zuba Mai ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 15, 2026

Step:

  1. Ki fere dankalinki saiki yanka ki wanke ki zuba salt ki soya.

  2. Ki fasa eggs a bowl saiki zuba ataruhu, albasa, maggi and parsley ki kadasu saiki zuba mai a pan ki idan yay zafi saiki zuba kwai din kina juyawa a hankali idan ya kusanyi saiki zuba dankalin ki kara juyawa. Akwai dadi sosai.


Ingredients

  1. Sweet potatoes
  2. Salt
  3. Oil
  4. Eggs
  5. Ataruhu
  6. Onion
  7. Maggi
  8. Parsley

Related Recipes

Kashaya power and Kashaya

Kashaya power and Kashaya

My Award-Winning Chili

My Award-Winning Chili

Kunun Aya

Kunun Aya

Easy breezy spicy chicken legs

Easy breezy spicy chicken legs

Egg in a hole sandwich

Egg in a hole sandwich

Yam ball

Yam ball

Fry bread

Fry bread

Mango  jelly

Mango jelly