Source : Ki Fere Dankalinki Saiki Yanka Ki Wanke Ki Zuba Salt Ki Soya Ki Fasa Eggs A Bowl Saiki Zuba Ataruhu Albasa Maggi And Parsley Ki Kadasu Saiki Zuba Mai ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 15, 2025
Step:
Ki fere dankalinki saiki yanka ki wanke ki zuba salt ki soya.
Ki fasa eggs a bowl saiki zuba ataruhu, albasa, maggi and parsley ki kadasu saiki zuba mai a pan ki idan yay zafi saiki zuba kwai din kina juyawa a hankali idan ya kusanyi saiki zuba dankalin ki kara juyawa. Akwai dadi sosai.