Source : Ki Kankare Bayan Kifin Saiki Cire Kayan Cikinshi Ki Wanke Ki Tsaneshi Da Towel Ki Zuba Yaji A Dan Bowl Saiki Zuba Mai Maggi Masoro Da Cita Ki Juyawa S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 17, 2026
Step:
Ki kankare bayan kifin saiki cire kayan cikinshi ki wanke ki tsaneshi da towel.
Ki zuba yaji a dan bowl saiki zuba mai, maggi, masoro da cita ki juyawa saiki shafa ajikin kifin ta ko ina saiki gasa.
Ki fere dankali saiki rarrabashi yanda kikeso ki wanke ki tafasa shi da pinch of salt. Idan yayi saiki juye.
Ki yanka albasa saiki soyata sama sama tare da ginger da ataruhu saiki ki zuba kayan dandanonki idan yayi saiki zuba dankali ki zuba yayi.
Ingredients
1 tilapia fish
Masoro
Citta
Yajin barkono
Mai
Maggi
Salt
Dankali
Albasa
Curry
Thyme
Garlic
Scotch bonnet
Related Recipes
Pork Tenderloin with Butter Beans and a Red Pesto Sauce Feta