Idan yatashi seki daukosa kizuba sugar da gishiri kiyanka albasa kanana kizuba....seki dankara mishi ruwa kwabin yazama bayi kauriba sosai kuma beyi tsululu ba...kidauko nonstick pan kishafa mai idanyayizafi kizuba batter din seki rufe idanyayi bulali ki ciresa shikenan...... I serve mine with miyan gyada....zaki iyaci da miyar taushe,alayyahu,honey,sugar....enjoy