Source : Kiyi Parboiling Rice Saiki Wanke Da Ruwan Sanyi Ki Tsane Kiyi Slicing Onion Saiki Fere Carrots Ki Yanka Into Cubes Ki Jajjaga Ataruhunki Ki Zuba Mai A ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 2, 2026
Step:
Kiyi parboiling rice saiki wanke da ruwan sanyi ki tsane.
Kiyi slicing Onion saiki fere carrots ki yanka into cubes. Ki jajjaga ataruhunki.
Ki zuba Mai a tukunya saiki zuba albasa, carrots, peas, ataruhu, ajjino moto and salt saiki soyasu sama sama ki zuba ruwa kadan saiki barshi ya tafaso ki zuba parboiled rice ki juya saiki rufe ta turara.
Ki wanke liver saiki yanka ki zuba a tukunya tare da maggi, salt, black pepper, ginger, onion and water. Ki barshi ya dahu har sai ruwan ya kusan karewa saiki sauke.
Ki fere dankali saiki yanka manya ki wanke ki tafasa shi da salt.
Ki zuba mai a tukunya saiki zuba albasa, da garlic kiyi ta juyawa zuwa minti 2 saiki zuba jajjagen kayan miya da maggi ki barsu su soyu sama sama saiki zuba liver da stock, dankali da curry ki juya saiki rufe kiyi lowering wutan for 2 mins saiki bude ki zuba spring onion.