Source : Zaki Wanke Kaza Kisa A Pot Kisa Albasa Da Maggi Thyme Da Tafarnuwa Da Ginger Sai Ki Daura A Wuta Yayi Tayi Sai Kisa Jajjagen Kayan Miya Sai Mai Kadan Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 10, 2025
Step:
Zaki wanke kaza kisa a pot kisa albasa da maggi thyme da tafarnuwa da ginger sai ki daura a wuta yayi tayi sai kisa jajjagen kayan miya sai mai kadan sai ki rufe idan kayan miya nuna sai ki sa shuwaka kadan Wanda aka wanke shi aka rage bacin sai ki rufe idan yayi 5 mins sai ki sauke
Ingredients
Chicken
Kayan kamshi
Maggi star
Garlic
Curry
Jajjagen tattasai da attarugu da albasa
Oil little
Shuwaka
Thyme
Ginger
Related Recipes
Bhindi Masala
Amazing Slow Roasted Beef Brisket with a Sun Dried Tomato Tapenade