Zobo mai abarba

Source : Zaa Sami Ganyan Zobo A Gauraya Da Ruwa Sai A Hada Da Bawon Abarba Da Aka Wanke Kafin A Bare A Zuba Cikin Tukunya Tare Da Citta Kaninfari Barkono A Tafa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 1, 2026

Step:

  1. Zaa sami ganyan Zobo a gauraya da ruwa sai a hada da bawon abarba da aka wanke kafin a bare a zuba cikin tukunya tare da citta, kaninfari,barkono a tafasa sannan a sauke.

  2. Zaa barshi ya dan huce sai a kawo ruwa mai sanyi a zuba a tace sai a zuba suga da flavor a gauraya sannan a aje wajan sanyi kafin a sha.


Ingredients

  1. ganyan Zobo cup 1
  2. Bawon abarba
  3. citta
  4. Kaninfari
  5. Barkono
  6. sugar
  7. Flavor

Related Recipes

Coconut puff puff

Coconut puff puff

Fura da nono with coconut

Fura da nono with coconut

Potato soup

Potato soup

Potato porridge

Potato porridge

Miyar gyada

Miyar gyada

Hadin yaji

Hadin yaji

Pan cakes

Pan cakes

Crispy fried chicken

Crispy fried chicken