Source : Ki Hade Duka Dry Ingredients Dinki Saiki Wanke Ki Shanya Ya Bushe Saiki Soya Sama Sama Ki Kai A Nuka Maki Yay Laushi Sosai Saiki Dankade Ki Barshi Yash...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 7, 2026
Step:
Ki hade duka dry ingredients dinki saiki wanke ki shanya ya bushe.
Saiki soya sama sama ki kai a nuka maki yay laushi sosai, saiki dankade ki barshi yasha iska saiki juyeshi cikin robber mai murfi ki rufe.
Kina sha kullun da nono
Hmm hajiya zaki bani labari har kiba yake sawa kuma kina shafa hulba oil a breast din sai kuma kina saka bra wanda tai maki kadan. Yana gyarasu sosai.