Hadin gyaran nono

Source : Ki Hade Duka Dry Ingredients Dinki Saiki Wanke Ki Shanya Ya Bushe Saiki Soya Sama Sama Ki Kai A Nuka Maki Yay Laushi Sosai Saiki Dankade Ki Barshi Yash...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 7, 2026

Step:

  1. Ki hade duka dry ingredients dinki saiki wanke ki shanya ya bushe.

    Hadin gyaran nonomatakin girki1 hoto
  2. Saiki soya sama sama ki kai a nuka maki yay laushi sosai, saiki dankade ki barshi yasha iska saiki juyeshi cikin robber mai murfi ki rufe.

    Hadin gyaran nonomatakin girki2 hoto Hadin gyaran nonomatakin girki2 hoto
  3. Kina sha kullun da nono

    Hadin gyaran nonomatakin girki3 hoto
  4. Hmm hajiya zaki bani labari har kiba yake sawa kuma kina shafa hulba oil a breast din sai kuma kina saka bra wanda tai maki kadan. Yana gyarasu sosai.


Ingredients

  1. Gero 1 loka
  2. Jan masara 1 loka
  3. Alkama 1 loka
  4. Farin shinkafa 1 loka
  5. Nono

Related Recipes

May Day Maple Hearth Bread -- Beltane

May Day Maple Hearth Bread -- Beltane

Easy Sweet  Sour Tuna Nuggets

Easy Sweet Sour Tuna Nuggets

Teen and pre teen Easter baskets

Teen and pre teen Easter baskets

Butter cream icing

Butter cream icing

Yanda ake awara

Yanda ake awara

Chicken Cheese Box

Chicken Cheese Box

Chicken Noodle Soup from scratch

Chicken Noodle Soup from scratch

Watermelon pizza/ fruit pizza

Watermelon pizza/ fruit pizza