Peppered fish

Source : Ki Wanke Kifi Saiki Yankashi Yanda Kikesosaiki Soyashi A Mai Tare Da Maggi Da Salt Kiyi Slicing Tomatoes Da Albasa Saiki Jajjaga Ataruhu Ki Zuba Mai Kad...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 23, 2026

Step:

  1. Ki wanke kifi saiki yankashi yanda kikeso

  2. Saiki soyashi a mai tare da maggi da salt.

  3. Kiyi slicing tomatoes da albasa saiki jajjaga ataruhu.

  4. Ki zuba mai kadan a pan, saiki zuba ginger garlic paste da albasa kiyi ta juyawa zuwa minti 3 saiki zuba tumatir kici gaba da juyawa zuwa yan mintoci saiki zuba ataruhu, maggi da spice's of ur choice ki kara juyawa saiki zuba kifi da green pepper ki juya.


Ingredients

  1. Cat fish
  2. Oil for frying
  3. Seasoning
  4. Spices
  5. Scotch bonnet
  6. Fresh tomatoes
  7. Green pepper
  8. Ginger
  9. Garlic

Related Recipes

Air fried Coconut shrimp

Air fried Coconut shrimp

Homemade Pizza lunchable

Homemade Pizza lunchable

Kids treat frozen chocolate bananas

Kids treat frozen chocolate bananas

Charcuterie board / cheese board

Charcuterie board / cheese board

Chickpea chaat

Chickpea chaat

Lemon kankana da lemon bawo

Lemon kankana da lemon bawo

Ofada rice

Ofada rice

Shinkafa mai kayan lambu da miyar kayan ciki da dankali

Shinkafa mai kayan lambu da miyar kayan ciki da dankali