Fankaso

Source : Ki Zuba Garin Alkamar Ki A Roba Seh Ki Zuba Gishiri Kadan Da Yeast Ki Juya Seh Ki Zuba Ruwan Kadan Kadan Kina Kwabawa Amma Kar Yayi Ruwa Idan Kin Gama K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 28, 2026

Step:

  1. Ki zuba garin alkamar ki a roba seh ki zuba gishiri kadan da yeast ki juya.seh ki zuba ruwan kadan kadan kina kwabawa amma kar yayi ruwa.idan kin gama kwabawa seh ki rufe da leda ki sashi a waje meh dumi ya tashi.

    Fankasomatakin girki1 hoto Fankasomatakin girki1 hoto Fankasomatakin girki1 hoto
  2. Bayan ya tashi seb ki buga shi sosai ki dan zuba ruwan kanwa kadan ki bugashi ya bugu seh ki rufe ki bashi kamar minti 15 ya kara tashi.

    Fankasomatakin girki2 hoto Fankasomatakin girki2 hoto
  3. Ki dora mai a wuta ki yanka albasa ki zuba idan yayi zafi seh ki samu faranti meh dan fadi ki samu ruwa a roba ki rika sawa a bayan farantin seh ki dibo kullin kadan ki saka a bayan farantin seh ki fadadashi ki yi rami a tsakiyan seh ki juya shi ki saka a mai.

    Fankasomatakin girki3 hoto Fankasomatakin girki3 hoto
  4. Idan gefe daya yayi ja seh ki juya daya gefen shima ya soyu seh ki kwashe haka zaki yi har ki gama soya kullin.

    Fankasomatakin girki4 hoto Fankasomatakin girki4 hoto Fankasomatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Kofi 4 na garin alkama
  2. Ruwan dumi
  3. Gishiri
  4. chokali Yeast babban
  5. Ruwan Kanwa

Related Recipes

Spicy sausage samosa rolls

Spicy sausage samosa rolls

Kunun tsamiya da kosai

Kunun tsamiya da kosai

Kunun gyada

Kunun gyada

Yoghurt na dafawa

Yoghurt na dafawa

Potato pancakes

Potato pancakes

Zebra cake

Zebra cake

Tsami gaye

Tsami gaye

Tandoori chicken toffees

Tandoori chicken toffees