Miya (stew)

Source : Da Farko Za A Gyara Kayan Miya Sannan Akai Nika Bayan Andawo Dashi Sai A Dora Tukunya A Wuta A Zuba Kayan Miyasai A Barta Ta Tafasa Bayan Ya Tafasa Sai ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 24, 2026

Step:

  1. Da farko za'a gyara kayan miya sannan akai nika bayan andawo dashi sai a dora tukunya a wuta a zuba kayan miya

  2. Sai a barta ta tafasa bayan ya tafasa Sai a saka baking powder sabida ya cire tsamin tomatoes, in ruwan ya kafe Sai a zuba mangyada a soya miyan har ya soyu (Amman Sai anayi ana juyawa sabida kar ya qone) bayan ya soyu Sai a zuba sinadarin dandano da kayan kamshi Sai adan kara ruwa ya dahu na mintuna shikenan

  3. Za'a iya ci da farar shinkafa, taliya, macaroni da doya. Aci dadi lfy

    Miya (stew)matakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Tomatoes,
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. Mangyada
  5. Sinadarin dandano
  6. Kayan kamshi
  7. Curry
  8. Baking powder

Related Recipes

Palm oil indomie

Palm oil indomie

Mint mojito

Mint mojito

1original Chex party mix  mycookbook

1original Chex party mix mycookbook

Spaghetti with irish potato

Spaghetti with irish potato

Dal Vada

Dal Vada

Kue Sarang Laba-Laba by mrsrythma-recook

Kue Sarang Laba-Laba by mrsrythma-recook

Potato Bhaji

Potato Bhaji

Taco cheese blend  That melts

Taco cheese blend That melts