Source : Zaki Yi Per Boiling Indomie Sai Ki Yanka Pepper Da Tomatoes Da Carrot Da Green Beans Da Onion Kanana Kanana Sai Ki Daura Pot A Wuta Sai Ki Zuba Kayan Du...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 10, 2025
Step:
Zaki yi per boiling indomie sai ki yanka pepper da tomatoes da carrot da green beans da onion kanana kanana sai ki daura pot a wuta sai ki zuba kayan duka kisa mai ki soya shi sama sama
Sai ki dauko perboil indo mie kisa a cikin ciki pot din mai kayan hadi sai ki juya shi sosai
Sai ki ta juya wa ya kai 3mins shi kenan yayi sai ci