Kosai

Source : Da Farko Za A Samu Wake A Zuba Mashi Ruwa Sai A Daka A Turmi Sai Azo A Wanke Waken Tas A Cire Bayan Bayan Anwanke Sai Akawo Kayan Miya Shima A Wanke Ta...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 23, 2026

Step:

  1. Da farko za'a samu wake a zuba mashi ruwa sai a daka a turmi sai azo a wanke waken tas a cire bayan, bayan anwanke sai akawo kayan miya shima a wanke tas sai a kai nika

  2. Bayan ankawo nikan sai asaka ajino moto da gishiri a buga kosan ya bugu sosai yanda zaiyi kyau

  3. Sai azo a zuba mangyada a wuta ya danyi zafi sai akawo kullun kosan ana diba kadan kadan ana soyawa shikenan

  4. Za'a iya cin kosan da kowani irin kunu nidai naci da kunun tsamiya


Ingredients

  1. Wake
  2. Tattasai, albasa
  3. Gishiri, ajino moto
  4. Mangyada

Related Recipes

Garlic Bread

Garlic Bread

Pandan Cream Patissiere and Coconut Palm Sugar Filling

Pandan Cream Patissiere and Coconut Palm Sugar Filling

Indomie with fried egg

Indomie with fried egg

Water melon juice

Water melon juice

Tikka Korma

Tikka Korma

Stuffed gullisuwa

Stuffed gullisuwa

Vanilla buttercream and whipped cream

Vanilla buttercream and whipped cream

Potato pie

Potato pie