Macaroni da dankali na musamman

Source : Da Farko Zaki Fara Da Feraye Dankali Kiyi Masa Yankan Gida Gida Sai Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Zuba Macaroni A Ciki Ki Diga Mai Kadan Sai Ki Rufei...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 19, 2026

Step:

  1. Da farko zaki fara da feraye dankali kiyi Masa yankan gida gida. Sai ki Dora ruwa idan ya tafasa ki zuba macaroni a ciki, ki diga Mai kadan sai ki rufe

  2. Idna ya fara tafasa sai ki zuba danklain su tafaso tare. Kiyi musu Rabin dahuwa ki wanke ki tsane sai ki ajiye a gefe

  3. Sai a yayyanka Kara's a wanke da koren wake Suma a tafasa da Dan gishiri a ajiye

  4. Sai a Dora tukunya a zuba mai sannan a yyayanka albasa kadan akai idan ta Dan kwanta sai a zuba jajjagen tarugu da albasa akai a soya a kawo markaden kayan Miya cokali 2 a zuba akai

  5. Sai a kawo Naman kazar a yayyanka a watsa akai sai a tsiada ruwa kadan wanda dai Zai karasa dafa taliyar. A saka kayan dandano da kayan kamshi. Idan Ana son tafarnuwa ma a saka

  6. Sannan a yanka albaasa slice a watsa kan macaroni sai a kawo a zuba akan harin a rage wuta sosai sai a jujjuya sama sama a rufe a barshi ya turara sai a kashe.

  7. A smai biredin shawarma a zuba hadin sai a nannade a soke da toothpick. Sai a soka almond dan ya bada shaawa

    Macaroni da dankali na musammanmatakin girki7 hoto
  8. Macaroni da dankali na musammanmatakin girki8 hoto

Ingredients

  1. Kofi 1 na doguwar macaroni
  2. 4 Dankalin turawa manya
  3. Kayan dandano
  4. cokali Curry Rabin Karamin
  5. cokali Spices Rabin Karamin
  6. Jajjagen tarugu da albasa cokali 2
  7. Koren wake Rabin kofi
  8. 4 Kara's manya
  9. Mai cokali 3
  10. 1 Albasa karama
  11. 1 Gurasar yin shawarma
  12. Tsokar naman kaza
  13. Markaden kayan Miya cokali 2

Related Recipes

Sandwich a saukake

Sandwich a saukake

Macaroni da dankali na musamman

Macaroni da dankali na musamman

Spice Paratha

Spice Paratha

Better leaf stew

Better leaf stew

Special cookies

Special cookies

Cabbage and onion noodles

Cabbage and onion noodles

Roasted tomato garlic sauce

Roasted tomato garlic sauce

Paw-paw fruits salad bowl

Paw-paw fruits salad bowl