Taliya

Source : Ki Zuba Mai A Tukunya Dake Kan With Idan Yayi Zafi Ki Zuba Kayan Miya Ki Soyaki Zuba Curry Dandano Da Gishiri Sai Ki Zuba Kifin Da Kika Riga Kika Wanke ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 13, 2026

Step:

  1. Ki zuba Mai a tukunya dake kan with,idan yayi zafi ki zuba kayan Miya ki soya

  2. Ki zuba Curry,dandano da gishiri,sai ki zuba kifin da kika Riga kika wanke da ruwan zafi da gishiri

  3. Bayan Nan ki zuba ruwa ki jira har su tafasa,idan sun tafsa ki zuba Talia ki rufe ya fara dafuwa

  4. Ki zuba Kara's da kika Riga kin yanka Kafin ruwan cikin taliyar ya tsane

  5. Idan ya tsane sai a sauke a ci


Ingredients

  1. Taliya
  2. Kayan miya
  3. Man gyada
  4. Kayan dandano
  5. Curry
  6. Gishiri
  7. Bushashen kifi
  8. Karas

Related Recipes

Yam and beans porridge

Yam and beans porridge

Spaghetti

Spaghetti

Homemade vanilla ice pop glazed with chocolate syrup

Homemade vanilla ice pop glazed with chocolate syrup

Pancake

Pancake

Mixed salad

Mixed salad

Egusi

Egusi

Fried rice

Fried rice

Simple macaroni

Simple macaroni