Source : Da Farko Zaki Hada 1 Egg Da Milk Da Flour Salt Baking Powder Kiyi Blending Ko Kuma Ki Hadasu Sosai Ya Zama Babu Lump Aciki Kada Yayi Kauri Ruwa Ruwa Za...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
at : February 12, 2026
Step:
Da farko zaki hada 1 egg da milk da flour,salt,baking powder kiyi blending ko kuma ki hadasu sosai ya zama babu lump aciki,kada yayi kauri, ruwa ruwa zakiyi
Kifasa eggs kisa chopped onion and tomatoes, coriander leaves, maggi and garlic,ki hada sosai
Ki dora non stick frying pan ki zuba kuli akanshi ki barshi ya tashi in low heat
Seki zuba hadi eggs dinki,inda Kigan kasa ya nuna seki juya sabida egg din ya soyu
Seki kara juyawa kisa cheese ki rufe sabida cheese din yanuna
Shikena seki sawke kiyi rolling dinsa tun yanada zafi kiyi serving,ENJOY!