Source : Da Farko Za A Cire Kwallon Dabino Sai A Ajiye A Gefeasamu Mazubi A Zuba Kayan Hadi Amman Banda Sugar Sai A Saka A Blender A Marada Su Bayan An Markada S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ayyah's Kitchen
at : February 11, 2026
Step:
Da farko za'a cire kwallon dabino Sai a ajiye a gefe
Asamu mazubi a zuba kayan hadi Amman banda sugar Sai a saka a blender a marada su bayan an markada Sai a saka sugar iya yanda akeso asa a fridge yayi sanyi sai a zuba a kofi a sha. Nasaka dabino da kwakwa asaman domin kwalliya