Source : A Sami Roba Mai Tsafta A Zuba Fulawa Butter Sugar Yeast Madara Cinnamon A Gauraya Sannan Kuma A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Da Kyau Har Sai Komai Ya Hade Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : February 24, 2026
Step:
A sami roba mai tsafta a zuba fulawa butter sugar yeast Madara cinnamon a gauraya sannan kuma a zuba ruwa kadan a kwaba da kyau har sai komai ya hade sannan a rufe a barshi a waje mai dumi ya tashi.
A fito da kwabin a sake murzawa a buga sai a fadada shi da rolling pin a fitar da shape kuma
Zaa barshi Kamar minti 10 dan ya kara tashi sai a zuba mai cikin kasco a dora a wuta idan yayi zafi sai a tsoma a soya