White basmati rice and fresh tilapia fish stew and salad
Source : Da Farko Zaki Hada Su Spices Dinki Garlic Ginger Cloves Coriander Cumin Onion Kisa Oil Kiyi Blending Kisa Maggiki Wanke Kifi Ki Da Lemon Ko Vinegar Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
at : February 4, 2026
Step:
Da farko zaki hada su spices dinki garlic, ginger,cloves, coriander,cumin,onion kisa oil kiyi blending kisa maggi
Ki wanke kifi ki da lemon ko vinegar ki dawka spices din da kikayi blending kishafawa kifi naki ki barshi yayi marinated for 3h
Kisa tukuya ki kan wuta kisa oil kiyi blending tomatoes tatase,attarugu ki zuba aciki ki barshi ya dahu sosai yadan tsane ruwa kisa maggi, curry seasoning ki barshi ya kara nuna seki zuba kifinki a ciki ki yanka onion kizuba akansa da green attarugu ki rufe ki barshi yadan nuna kadan seki sawke
Ki dora ruwa kan wuta inda ya tafasa kisa oil da salt ki wanke rice dinki ki zuba
Inda ya kusa nuna sekisa mixed vegetables dinki ki barshi ya nuna seki sawke ki hada da stew dinki da salad