Soyayyar miya

Source : Ki Nuka Kayan Miyanki Da Citta Ki Zuba Nama Mai Albasa Kayan Dandano Da Kayan Kamshi A Tukunya Saiki Barshi Naman Ya Nuna Sannan Kisa Kayan Miyanki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 2, 2026

Step:

  1. Ki nuka kayan miyanki da citta.

  2. Ki zuba nama, mai, albasa, kayan dandano da kayan kamshi a tukunya saiki barshi naman ya nuna sannan kisa kayan miyanki, ki barshi ya nuna idan Kinaso zaki iya kara kayan dandano.


Ingredients

  1. Kayan miya yanda kikeso
  2. Nama
  3. Albasa
  4. Citta
  5. Kayan dandano
  6. Kayan kamshi
  7. Mai

Related Recipes

Mustard

Mustard

Red juice

Red juice

Potato mushroom and bok-choy saut with mustard sauce

Potato mushroom and bok-choy saut with mustard sauce

Pomfret fry

Pomfret fry

Egg Roll

Egg Roll

Vanilla cupcakes

Vanilla cupcakes

Italian Sausage Pita

Italian Sausage Pita

Miyar ganye

Miyar ganye