Source : Kkiyi Mixing Sugar Da Butter Har Sai Ya Zama Very Fluffy Saiki Xuba Eggs Din 1 By 1 Har Ya Hade Saiki Kada Madaran Da Ruwa Ki Zuba Cikin Kullun Ki Juya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 22, 2025
Step:
KKiyi mixing sugar da butter har sai ya zama very fluffy saiki xuba eggs din 1 by 1 har ya hade, saiki kada madaran da ruwa ki zuba cikin kullun ki juya sosai.
Kisa flour kiyi mixing well saiki zuba baking powder.
Ki dinga sakawa cikin cups din.
Ki kunna oven dinki yay zafi Kiyi baking cake din.