Miyar ganye

Source : Zaki Yanka Kayan Miya Sirara Ki Jajjaga Attaruhu Saiki Samu Tukunya Ki Zuba Mai Da Manja Ki Juye Kayan Miya Aciki Dama Kin Tafasa Nama Ko Kifi Ko Kaza S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 25, 2026

Step:

  1. Zaki yanka kayan miya sirara ki jajjaga attaruhu,saiki samu tukunya ki zuba mai da manja,ki juye kayan miya aciki,

    Miyar ganyematakin girki1 hoto
  2. Dama kin tafasa nama ko kifi ko kaza saiki juye acikin kayan miya ki rufe ki barshi yayi kamar minti 5 saiki zuba bushasshen kifi ki sa spices da Maggi ki juya saiki zuba alaiyahu ki rufe ki kashe wutar tururin zai dafa miki alaiyahu din

    Miyar ganyematakin girki2 hoto Miyar ganyematakin girki2 hoto Miyar ganyematakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Kayan miya(tumatur,attaruhu,albasa,tattasai)
  2. 1/2 kofi manja
  3. 1/2 kofi mai kuli
  4. Spices (curry,thyme,ginger garlic paste,turmeric,black pepper)
  5. Nama/kifi/kaza
  6. Bushasshen kifi
  7. Maggi
  8. Ganyen alaiyahu

Related Recipes

Chocolate cupcake

Chocolate cupcake

Matar Pulao

Matar Pulao

Mexican taco In Indian style

Mexican taco In Indian style

Salty zucchini muffins

Salty zucchini muffins

Sunrise mocktail

Sunrise mocktail

Semovita with ogbono

Semovita with ogbono

Potato and Eggs Curry

Potato and Eggs Curry

Chicken Angara

Chicken Angara