Source : Zaki Dora Ruwan Akan Wuta Kisa Gayen Karadafi Shine Yasashi Yayi Colorinda Ya Tafasa Ki Zuba Wakey Kin Aciki Inda Ya Nuna Half Done Sekisa Rice Kisa Sal...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
at : January 29, 2026
Step:
Zaki dora ruwan akan wuta kisa gayen karadafi shine yasashi yayi color
Inda ya tafasa ki zuba wakey kin aciki inda ya nuna half done sekisa rice kisa salt ki rufeshi kita lura har se ya nuna
Seki soya kifi,ki dafa eggs,kiyanka vegetable dinki ki hada dashi,da man da yaji