Datun Shinkafa

Source : Ki Yanka Latas Ki Wanke Ki Yanka Tumatir Da Albasa Sai Ki Soya Mai Ki Hade Komai Wuri Daya Ki Motse Sai Ki Ci Yanada Dadi Sosai

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 21, 2026

Step:

  1. Ki yanka latas ki wanke, ki yanka tumatir da albasa sai ki soya Mai.

    Datun Shinkafamatakin girki1 hoto
  2. Ki hade komai wuri daya ki motse sai ki ci. Yanada Dadi sosai.

    Datun Shinkafamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Dafaffiyar shinkafa
  2. Latas
  3. Tumatir
  4. Albasa
  5. Dakaken quli
  6. Maggi da gishiri
  7. Nai

Related Recipes

Vanilla cupcake

Vanilla cupcake

Chocolate cage cake

Chocolate cage cake

Homemade chocolate 2

Homemade chocolate 2

Fluffy chocolate filled Doughnuts

Fluffy chocolate filled Doughnuts

Chicken shawarma

Chicken shawarma

Chocolate Brownies

Chocolate Brownies

Yam egg sauce

Yam egg sauce

Water melon bowl

Water melon bowl