Source : Ga Fruits Din Dana Hadaki Yankusu Kanana Kisa A Bowl Ki Mase Ruwa Orange Guda Aciki Kisa Sugar Kisa A Fridge Yayi Sanyi
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
Ga fruits din dana hada
Ki yankusu kanana kisa a bowl, ki mase ruwa orange guda aciki kisa sugar kisa a fridge yayi sanyi