Soyayyan kifi mai fulawa

Source : A Yanka Kifi A Cire Dattin Cikinsa Sai A Wanke Shi Da Ruwan Lemon Tsami Dan A Rage Karnin Sannan A Safa Masa Gishiri Sai Abarshi Ya Dan Tsanezaa Sami Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 1, 2026

Step:

  1. A yanka kifi a cire dattin cikinsa Sai a wanke shi da Ruwan lemon tsami dan a rage karnin sannan a safa masa Gishiri sai abarshi ya dan tsane

  2. Zaa sami dan faranti a zuba fulawa a kawo garin maggi citta da kaninfari a zuba sai a gauraya. A dauko kifin daya bayan daya a sa a cikin Fulawa a tabbatar ko ina ta kama sai a soya


Ingredients

  1. 1 Kifi baba
  2. 2 Maggi
  3. Kaninfari
  4. Citta
  5. Fulawa rabin copi
  6. Mai
  7. Gishiri

Related Recipes

Tofu salad

Tofu salad

Pan cakes

Pan cakes

Sunside rice

Sunside rice

Beans and potato porrage

Beans and potato porrage

Spicy potato chips

Spicy potato chips

Gyara da kanki

Gyara da kanki

Moringa salad

Moringa salad

Fried potato

Fried potato