Spring rolls

Source : Ki Kwaba Flour Salt Mai Da Ruwa Saiki Rabasu Kanana Ki Dauki Daya Bayan Ki Murza Saiki Dauki Daya Saiki Zuba Mai Kadan Da Flour Itama Kadan Ki Goga ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 28, 2025

Step:

  1. Ki kwaba flour, salt, mai da ruwa saiki rabasu kanana.

    Spring rollsmatakin girki1 hoto Spring rollsmatakin girki1 hoto Spring rollsmatakin girki1 hoto
  2. Ki dauki daya bayan ki murza saiki dauki daya saiki zuba mai kadan da flour itama kadan ki goga ajikin saiki dauko wani ki kara daurawa akai kiyi same abinda kikayi a farko. Haka zakinayi harki gama, saiki murzasu duka

    Spring rollsmatakin girki2 hoto Spring rollsmatakin girki2 hoto Spring rollsmatakin girki2 hoto
  3. Saiki daura pan ya soma zafi saiki daura fulawan a pan din ki barshi a low wuta idan yayi saiki juya dayan side din. Zakiga yana dagowa da kanshi

    Spring rollsmatakin girki3 hoto Spring rollsmatakin girki3 hoto Spring rollsmatakin girki3 hoto
  4. Saiki rufeshi zuwa mintuna da towel saiki rarrabasu ki yanka saiki zuba fillings dinki ki nadeshi sannan ki shafa damanman flour saiki soya a wuta dai dai.

    Spring rollsmatakin girki4 hoto Spring rollsmatakin girki4 hoto Spring rollsmatakin girki4 hoto
  5. Spring rollsmatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Flour Kofi biyu
  2. Mai cokali biyu
  3. Salt kadan
  4. Sugar kadan
  5. Kifi
  6. Ataruhu
  7. Albasa
  8. Cabbage
  9. Maggi
  10. Spices

Related Recipes

Pineapple Roll

Pineapple Roll

Stir Fried Minced Meat with Baby Spinach

Stir Fried Minced Meat with Baby Spinach

Homemade Pizza Pita

Homemade Pizza Pita

Ras El Hanout Salmon with salad

Ras El Hanout Salmon with salad

Kambusa

Kambusa

Vegetable tufa awara

Vegetable tufa awara

Moi moi

Moi moi

Pizza seasoning

Pizza seasoning