Source : Ki Tafasa Namanki Da Maggi Salt Citta Albasa Bay Leaves Da Ruwa Kadan Idan Ya Kusa Saiki Zuba Pomo Su Karasa Nuna Tare Idan Yayi Saiki Zuba Kayan...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 18, 2025
Step:
Ki tafasa namanki da Maggi, salt, citta, albasa, bay leaves da ruwa kadan. Idan ya kusa saiki zuba pomo su karasa nuna tare.
Idan yayi saiki zuba kayan miyanki da manja da cray fish ki barsu su tafaso sosai saiki jika Kifinki ki bare saiki zuba a miyan ki juya.
Ki barta ta kara dahuwa saiki saka onga da ganyen ugu da kika wanke ki barshi ya dahu zuwa 3mins.
Saiki zuba water leaves ki juya sannan ki barshi zuwa 2mins yayi.
Naci da tuwon shinkafa. Zaki iyaci da abinci kala Kala.
Ingredients
Ugu
Water leaves
Kifi banda
Naman rago
Pomo
Cray fish
Maggi
Salt
Onga
5 Tattasai
3 Shambo
5 Ataruhu manya
2 Tomatoes
Manja
3 Albasa
Ginger
Bay leaves
Related Recipes
Cornmeal pancake
Fried yam with egg sauce
Aam Ras
Potato Donut
Tawa Chicken
Waffled pizza fries Pizza box 2
Bread omelette
Fluffy steamed eggs fluffy steamed eggs recipe in Hindi