Homemade chocolate

Source : Ki Hada Duka Ingredients Din A Pan Saiki Zuba Ruwa Ki Daura A Low Heat Sai Kina Juyawa Zakiga Yana Kauri Har Yayi Yanda Kikeso Saiki Zuba Butter Ki Juy...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 17, 2026

Step:

  1. Ki hada duka ingredients din a pan saiki zuba ruwa ki daura a low heat, sai kina juyawa zakiga yana kauri har yayi yanda kikeso saiki zuba butter ki juya da kyau.

  2. Ki sami rariya ki tace saboda gudaji saiki zuba a container. Wannan hadin zaki iya ajiyeshi a fridge har sati biyu ko fiye da haka ma.

    Homemade chocolatematakin girki2 hoto Homemade chocolatematakin girki2 hoto Homemade chocolatematakin girki2 hoto

Ingredients

  1. 1 cup sugar
  2. 1/2 cup cocoa powder
  3. 1 cup of powdered milk
  4. Pinch of salt
  5. 3 tbsp of flour
  6. 3 cups of water
  7. 3 tbsp of butter

Related Recipes

Home made cappuccino

Home made cappuccino

Soya sauce pepper chicken

Soya sauce pepper chicken

Cashew nuts and Palak curry

Cashew nuts and Palak curry

Sandwich

Sandwich

Eggplant Spaghetti Parmesan

Eggplant Spaghetti Parmesan

Kunun madara 1

Kunun madara 1

Rose Rolls

Rose Rolls

Chicken lombardy naked pasta

Chicken lombardy naked pasta