Kwadan gurji

Source : A Sami Gurji Tumatur Da Albasa A Wanke Su Tas Da Ruwa Sai A Ayanka Yadda Ake So Sai A Barbada Kulikuli Maggi Dakakken Yaji A Cakuda Sannan A Barbada Sug...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 12, 2025

Step:

  1. A sami gurji tumatur da albasa a wanke su tas da ruwa sai a ayanka yadda ake so sai a barbada kulikuli maggi dakakken yaji a cakuda sannan a barbada suga kadan a kara gaurayawa a ci


Ingredients

  1. Gurji
  2. Albasa
  3. Tumatur
  4. Garin kuli kuli
  5. Suga
  6. Garin yaji

Related Recipes

Cabbage and lettuce salad

Cabbage and lettuce salad

Stew

Stew

Miyar gyada

Miyar gyada

Hadin yaji

Hadin yaji

Lemon juice with mint leaf

Lemon juice with mint leaf

Lemon rice

Lemon rice

Mango smoothie

Mango smoothie

Chinese fried rice

Chinese fried rice