Source : Ki Dama Gyadar Kunu Da Ruwa Saiki Tace Ki Daura A Wuta Ki Dibi Garin Tamba Da Garin Alkhama Daidai Saiki Damasu Wuri Daya Ki Matse Lemon Tsami Da Ruwa K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 11, 2025
Step:
Ki dama gyadar kunu da ruwa saiki tace ki daura a wuta.
Ki dibi garin tamba da garin alkhama daidai saiki damasu wuri daya.
Ki matse lemon tsami da ruwa kadan ki tace saiki ajiye a gefe.
Idan gyadar ta tafaso saiki zuba wannan kullun tamba din kina juyawa a wuta, idan ya tafaso kadan shikenan saiki zuba lemon tsami.