Source : Ki Tafasa Namanki Da Kayan Dandano Saiki Yanka Albasa Da Yawa Kiyi Blending Kayan Miya Ki Zuba Mai A Tukunya Saiki Zuba Albasa Ginger Garlic Paste Da B...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 11, 2025
Step:
Ki tafasa namanki da kayan dandano saiki yanka albasa da yawa kiyi blending kayan miya.
Ki zuba mai a tukunya saiki zuba albasa, ginger garlic paste da bay leaves da salt ki soya sama sama saiki zuba kayan miya kici gaba da soyawa, ki kawo nama ki zuba da Maggi.
Saiki zuba stock da ruwa madaidaici ki barshi ya tafaso.
Saiki zuba curry da thyme sannan ki zuba onga da parboiled rice ki juya yanda bazata chabe ba.
Ki barta ta kusan nuna saiki zuba vegetables dinki bayan mintuna kadan tayi.
Ingredients
Par boiled rice
Mai
Tattasai
Ataruhu
Albasa
Maggi
Salt
Onga
Garlic
Ginger
Nama
Stock
Thyme
Bay leaves
Curry powder
Related Recipes
Macaroni
Summer Marrow Soup with Chilli Lime Mint and Garlic