Source : Da Farko Zaki Jiqa Tsakin Da Ruwa Na Tsawon Awa 1 Ko Idan Kinji Ya Dan Rage Qarfi Sai Ki Say Madambaci Ki Turara Idan Ya Yi Sai Ki Sauke Ki Zuba A Roba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : November 10, 2025
Step:
Da farko Zaki jiqa tsakin da ruwa na tsawon awa 1 ko idan kinji ya Dan rage qarfi. Sai ki say madambaci ki turara.
Idan ya yi Sai ki sauke ki zuba a roba kisa zogala, maggi, curry, gishiri, Mai da ruwan tafashen nama ko ruwa ki motse sosai ki maida a madambaci ki sake turarawa. Idan ya fara qamshi Sai ki Duba yayi kenan Sai ci. Daman na tanadi farfesun kayan ciki.