Source : Ki Hada Fulawa Maggi Salt Thyme Black Pepper Da Ruwa Ki Kwabashi Da Kyau Ki Jajjaga Ataruhu Albasa Da Green Pepper Kiyankasu Saiki Zuba Cikin Fulaw...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 4, 2025
Step:
Ki hada fulawa, Maggi, salt, thyme, black pepper da ruwa ki kwabashi da kyau.
Ki jajjaga ataruhu, albasa da green pepper kiyankasu saiki zuba cikin fulawan tare da kwai ki kwaba da kyau saiki barshi ya huta zuwa 5mins.
Kisa 1tbsp na mai a kasko, idan yay zafi saiki zuba ludayi daya na kwabin fulawan ki fadadashi saiki barshi ya soyu saiki juya bayan shima ya soyu. Haka zakinayi harki gama
Kiyi garnishing da green pepper.
Ingredients
Fulawa Kofi 2 da rabi
Mai
Ataruhu biyu
1 Albasa
3 Maggi
Salt kadan
Green pepper
Thyme
Black pepper
1 egg
Related Recipes
Chia seed overnight oats with Maca Powder
Loaf Bread
Matar Pulao
Spanish Mackerel in Spicy Coconut Cream
Jackfruit Cake
Cabbage sauce
Cake For 2 | Homemade Chocolate Chip Cookie Ice Cream Cake | Egg Less| No Oven