Kunun Aya

Source : Ki Gyara Aya Ki Wanke Ki Cire Kwallon Dabino Ki Gyara Kwakwa Da Citta Kiyanka Qanana Sai Ki Hade Ki Markade Idan Da Na Urar Niqa Blender Zaki Anfan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 1, 2026

Step:

  1. Ki gyara Aya ki wanke, ki cire kwallon dabino, ki gyara kwakwa da citta kiyanka qanana sai ki hade ki markade. Idan da na"urar niqa (blender) Zaki anfani to sai kin jiqa ayar sannan ki hade ki markade.

    Kunun Ayamatakin girki1 hoto Kunun Ayamatakin girki1 hoto
  2. Idan kin markade sai kisa ruwa ki tace ki zuba madara, sukari da flavor (ko na kwakwa ko na Madara) kisa qanqara ki Sha.


Ingredients

  1. Aya
  2. Kwakwa
  3. Dabino
  4. Kanumfari
  5. Citta danya
  6. Sukari
  7. Flavor
  8. Madara(idan kina buqata)

Related Recipes

Grilled chicken

Grilled chicken

Egg muffins

Egg muffins

Coconut milk candy

Coconut milk candy

Red velvet cake

Red velvet cake

Chicken shawarma

Chicken shawarma

Kunun zaqi 2

Kunun zaqi 2

Potato pie

Potato pie

Sausage stick 2

Sausage stick 2