Yanda ake awara

Source : Ki Gyara Wakenki Da Kyau Saiki Wanke Ki Kai A Nika Maki Yay Laushi Sosai Saiki Kara Ruwa Ki Tace Dakyau Ki Daurashi A Wuta Ya Tafaso Saiki Zuba Ruwan Ts...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 30, 2025

Step:

  1. Ki gyara wakenki da kyau saiki wanke ki kai a nika maki yay laushi sosai saiki kara ruwa ki tace dakyau.

  2. Ki daurashi a wuta ya tafaso saiki zuba ruwan tsami kadan kadan zakiga awaran na tasowa sama saiki juye a abun tatan koko ki daure, ki bari ruwan ya tsane kadan.

  3. Aci dadi lpy. Zaki sarrafata ta hanyoyi da dama.


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Ruwan tsami

Related Recipes

Mangolian sauce

Mangolian sauce

French fries

French fries

Dr Madhumita Mishras Banana Halwa

Dr Madhumita Mishras Banana Halwa

Cuscus and fish

Cuscus and fish

Mediterranean Chicken

Mediterranean Chicken

Kellys Pecan Pie

Kellys Pecan Pie

Naija Goat meat stew

Naija Goat meat stew

Coleslow

Coleslow