Source : Ki Wanke Namanki Da Kyau Saiki Zuba Citta Bay Leaves Albasa Maggi Gishiri Da Ruwa Ki Daura A Wuta Ya Kusan Nuna Ki Jajjaga Kayan Miya Ki Zuba Da Cur...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : October 30, 2025
Step:
Ki wanke namanki da kyau saiki zuba citta, bay leaves, albasa, Maggi, gishiri da ruwa ki daura a wuta ya kusan nuna.
Ki jajjaga kayan miya ki zuba da curry powder. Ki rufe ya dahu yanda kikeso