Soyayyen kifi

Source : Ki Kankare Kifinki Ki Yanka Ki Wanke Ki Tsane Ruwan Jikinshi Ki Zuba Mashi Maggi Da Gishiri Ki Juya Sosai Saiki Shanya Yasha Iska Ki Soya Mai Da Albas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 3, 2026

Step:

  1. Ki kankare kifinki ki yanka, ki wanke ki tsane ruwan jikinshi.

    Soyayyen kifimatakin girki1 hoto
  2. Ki zuba mashi maggi da gishiri ki juya sosai saiki shanya yasha iska. Ki soya mai da albasa sannanki soya kifin.

    Soyayyen kifimatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Kifi
  2. Maggi
  3. Gishiri
  4. Mai
  5. Albasa

Related Recipes

Pepper chicken 1

Pepper chicken 1

Brownie Sundae

Brownie Sundae

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Air Fryer Baked Potato Baked Garlic Parsley Potatoes

Air Fryer Baked Potato Baked Garlic Parsley Potatoes

Egg paratha

Egg paratha

Salmon flower

Salmon flower

Lemonade

Lemonade

Jamrul/ Juice Rose-Apple Juice

Jamrul/ Juice Rose-Apple Juice