Wainar flour

Source : A Tankade Flour A Roba A Zuba Jajjagen Tarugu A Kada Kwai A Zuba Sai A Saka Kayan Dandano Sai A Zuba Ruwa A Dama Kulua Zuba Manja A Kasko Kadan Sai An...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 26, 2025

Step:

  1. A tankade flour a roba, a zuba jajjagen tarugu, a kada kwai a zuba sai a saka kayan dandano sai a zuba ruwa a dama kulu

  2. A zuba manja a kasko kadan sai Ana dibar kullun ana soyawa.


Ingredients

  1. Flour
  2. Tarugu
  3. Kwai
  4. Manja
  5. Kayan dandano

Related Recipes

Taliya mai romo

Taliya mai romo

Shawarma

Shawarma

Egg sauce

Egg sauce

Bandashegurasa

Bandashegurasa

Fura

Fura

Jollof Rice

Jollof Rice

Simple macaroni

Simple macaroni

Spinach with awara

Spinach with awara