Ridi mai sugar

Source : Ki Jika Ridinki Zuwa Yan Wasu Awanni Saiki Tace Ki Surfa Kamaar Yanda Ake Surfen Wake Saiki Sheka Mashi Ruwa Kina Tacewa Haka Zakinayi Har Dusan Ya Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 25, 2025

Step:

  1. Ki jika ridinki zuwa yan wasu awanni, saiki tace ki surfa kamaar yanda ake surfen wake, saiki sheka mashi ruwa kina tacewa haka zakinayi har dusan ya kare sannan ki cire kasar cikinshi.

  2. Ki tsane ruwanshi saiki zuba ridin, sugar da salt a kaskon suya kina juyawa. Zakiga yana fidda ruwa saikici gaba da juyawa har ruwan ya kone kina juyawa a low heat zakiji ya fara kamshi halaman ya fara soyuwa. A haka zai gama soyuwa.

  3. Sannan ki juyeshi a tray yasha iska.

    Ridi mai sugarmatakin girki3 hoto Ridi mai sugarmatakin girki3 hoto Ridi mai sugarmatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Ridi
  2. Sugar
  3. Salt

Related Recipes

Ynielles Salmon Belly Strip Soy Steak

Ynielles Salmon Belly Strip Soy Steak

Hummus and Cucumber Roll

Hummus and Cucumber Roll

Simple Classic Salad

Simple Classic Salad

Fruit and Nut Cookies

Fruit and Nut Cookies

Air fried bacon

Air fried bacon

Green and White Bean Salad

Green and White Bean Salad

Mutton Keema

Mutton Keema

Pork Ginataan

Pork Ginataan