Farfesun kayan ciki

Source : Na Fara Tafasa Kayan Cikin Da Ruwa Da Gishiri Said Na Wanke Sai Na Sa Mai A Tukunya Na Soya Kayan Miya Sai Na Tsaida Ruwan Sanwa Nasa Dankali Da Kayan C...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 25, 2025

Step:

  1. Na fara tafasa kayan cikin da ruwa da gishiri said na wanke.

  2. Sai na sa Mai a tukunya na soya kayan Miya Sai na tsaida ruwan sanwa NASA dankali da kayan ciki na sa citta, tafarnuwa, albasa, curry, kayan yaji da dandano. Na barshi har ya dahu Sai na juye.

    Farfesun kayan cikimatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Dankalin turawa
  3. Kayan Miya
  4. Albasa,
  5. Mai
  6. Kayan qanshi
  7. Kayan dandano

Related Recipes

Cold refreshing coffee

Cold refreshing coffee

Rice in new way

Rice in new way

Shredded Beef Sauce

Shredded Beef Sauce

Blue lagoon

Blue lagoon

Qosan fulawa

Qosan fulawa

Samosa sheet crackers

Samosa sheet crackers

2macroni

2macroni

Al kubus

Al kubus